A yau Lahadi wanda yayi daidai da 30 ga Zul Qa’ada, ranar shahadar Imam Muhammad Taqiyul Jawad (A.S), masu hidima na Haramin Karimatu Ahlul Bait (A.S) sun yi tattaki daga Masallacin Imam Hasan Askari (A.S) zuwa Haramin Sayyidah Fatima Ma’asuma (S), inda suka yi ta'aziyyar shahadar ɗan'uwanta (A.S).
Hoto: Mohsen Karamali
Your Comment